LABARIN AHMAD DA AISHA 5 - BELLO GALADANCHI

LABARIN AHMAD DA AISHA 5 - BELLO GALADANCHI

Radiyon Talaka (RT)

A yanayin zaman tare, sau da dama mukan hana kawunan mu ganin yadda dangantaka mai inganci take habaka da mutane domin gudun "idan komai ya lalace fa?" Wannan abu ne da Ahmad bai gane ba.